Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Top On Sale Product Recommendations! MINISO Cute Disney Cartoon

 Wannan website ne da zaike kawomuku kayayaki dasuka dace dazamai insha Allah 


gidankayanzamanionline kasuwce



 da'aka ginata daidai dazamai sabo da sauwakewa mutane wasu al'amura danhaka muka qirqireta online marketing


 gidankayanzamanionline 



ako'ina kayi karo da ita a yanar gizo harkaga abun dakake bukatar saye toh kashi ta hanyar link in bio kana tabashi insha Allah zai kaika cikin kasuwar Aliexpress.com dazaran kagama sayayyarka kasaka full address naka da number waya za'akaima har indakake afadin duniya takasance kasuwace ta online tana shiga lingu da sako nafadin duniya bi'iznillah


a koda yaushe

zamuna sako hotuna nakayayyaki wadanda sukawaka kamar sutura da wayar hannu da sauransu 


yadda ake biyan kudi

            ana biya tahanyar doller account ko master card ko visa card a kowata qasa kake price qasarka zai bayyana  automaticaly 


abun da ake bukata 

        full address  sunasa dana mahaifi state dakuma City  da unguwa da sunan layi da number waya mai bukatar qarin bayani ya nemaimu 


    ta contact us ko comment 

       ya nanan kasan wannan website din mai suna gidankayanzamanionline ta hanya guda ra'ayinku muke jira a comment ko ta facebook ko ta whatsapp ko ta phone number ko ta imail mai bukatar haka ya nememu contact us

👇

DAN  NAN


Post a Comment

0 Comments

Barka Da Zuwa Shafinmu Na Kayan Sawa Masu Inganci Da Araha