Wannan website ne da zaike kawomuku kayayaki dasuka dace dazamai insha Allah
gidankayanzamanionline kasuwce
da'aka ginata daidai dazamai sabo da sauwakewa mutane wasu al'amura danhaka muka qirqireta online marketing
gidankayanzamanionline
ako'ina kayi karo da ita a yanar gizo harkaga abun dakake bukatar saye toh kashi ta hanyar link in bio kana tabashi insha Allah zai kaika cikin kasuwar Aliexpress.com dazaran kagama sayayyarka kasaka full address naka da number waya za'akaima har indakake afadin duniya takasance kasuwace ta online tana shiga lingu da sako nafadin duniya bi'iznillah
wannan website ne
wanda yake dahadin gwiwa dawata babbar kasuwa wannan kasuwar ayanzu tasamu karbuwa afadin duniya lungu dasaqo kasuwace wadda tadace da zamanin damuke ayanzu dan haka ake kiranta kasuwar online business dan haka muka ambaci wannan kasuwar gidan kayan zamani online
gidankayanzamanionline
kasuwce tatanadar muku kayayaki kalakala na maza da mata kamar kayan sawa na manya da yara da kuma abun daya shafi adan mata irin warwaro sarka da takalma da sauransu da abun daya shafi adan daki kamar kaya masu aiki da wutar nefa da kuma adan daki
a koda yaushe
zamuna sako hotuna nakayayyaki wadanda sukawaka kamar sutura da wayar hannu da sauransu
yadda ake biyan kudi
ana biya tahanyar doller account ko master card ko visa card a kowata qasa kake price qasarka zai bayyana automaticaly
abun da ake bukata
full address sunasa dana mahaifi state dakuma City da unguwa da sunan layi da number waya mai bukatar qarin bayani ya nemaimu
ra'ayoyinku
muke jira a comment ko ta facebook ko ta whatsapp ko ta phone number ko ta imail mai bukatar haka ya nememu contact us
ta contact us ko comment
ya nanan kasan wannan website din mai suna gidankayanzamanionline ta hanya guda ra'ayinku muke jira a comment ko ta facebook ko ta whatsapp ko ta phone number ko ta imail mai bukatar haka ya nememu contact us
👇
DANNA NAN



0 Comments